Saturday, October 6, 2018

ALALEN SHINKAFA



                             KAYAN HADI



 Shinkafar tuwo

 Kwai
 Nama
 Hanta
 Attaruhu
 Albasa
 Maggi
 Gishiri
 Curry
 Man Gyada.

YACCE AKE HADAWA
A wanke shinkafa a shanya ta.Ta  bushe a Nikata a tankade sai a kwabata  da ruwa kamar kullin alale a Jajjagaattaruhu a zuba a yanka albasa a zuba a yanka dafaffiyar hanta kanana a zuba sai ki daka dafaffen naman ki kizuba ki zuba dafaffen kwan da kika yanka ki zuba maggi gishiri da curry kisa mai yadda zai isa kijujjuyasai ki zuba a ledaki dafa kamar alale.


EmoticonEmoticon