Sunday, October 7, 2018

MIYAR SHUWAKA


KAYAN HADI
Nama
 Kayanmiya
 Bushashshen kifi
 Kara fish
 Ganyen Shuwaka
Stock fish
 Gishiri
Manja
Makani.
YADDA AKE HADA MIYAR SHUWAKA
 A tafasa nama tare stock fish idan sun dahu sai a zuba kayan miya a ciki tare da manja a hada kara fish din da gishiri dai dai gwargwado a bare makanin a dafa shi adan farfasa shi sannan a zuba akai idan sun barraraku sai a kawo shuwakar da aka yanka  a wanke ta da gishiri don dacin ta ya ragu sai a zuba a ciki a rufe a bar shi  ya cigaba da dahuwa bayan yadahu sai a sauke.


EmoticonEmoticon